Yan majalisar dokokin Iran sun kada kuri’u mafi rinjaye na amincewa da daftarin dokar da aka gabatar na mayar da martani akan matakin da Amurka ta dauka akan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran IRGC.
Lambar Labari: 3483553 Ranar Watsawa : 2019/04/17